Numbers 32:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya ce, โIn kowane sojan mutanen Gad da na mutanen Ruben, ya ษauki makaman yaฦi, ya haye Urdun tare da ku a gaban Ubangiji, to, saโad da a ci ฦasar a gabanku, ku ba da ฦasar Gileyad tฤ zama mallakarsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐ ยซุนูุฏููู ูููุงูููููููฐ ุณููุงูุฌู ูู ุบูุฏู ุฏู ูู ุฑูุนูุจููููู ุฐููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ูููุงูุบููู ูููุงูุฏููู ุชูุฑูููฐุฏูููู ูููู ููุงฺงู ุฏููุงูู
ููู ููููููููฐูู ุญูุฑู ุณููู ฺงูุณูุฑู ุชููููุงูู
ู ุนฺูงูุฑฺูงูุดูููููุ ุชููุงูุ ุณููู ููุจูุงุณู ูููููููู ุบูููููฐููุฏู ุชูุฐูู
ู ู
ููููููุฑูุณู ุชูุบูุงุฏููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ce, โIdan kowane soja na Gadawa da Ra'ubainawa zai haye Urdun tare da ku don yaฦi har an ci ฦasar dominku, to, sai ku ba su ฦasar Gileyad ta zama mallakarsu.