Numbers 32:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in ba su haye tare da ku da shirin yaƙi ba, to, sai ku ba su gādo a wancan haye kamar sauran kabilun a Kan’ana.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ بَسُ ڧٜىٰتَرٜىٰ تَرٜىٰدَكُو دَ شِرِنْ يَاڧِبَ، تُواْ، سَيْ كُبَاسُ غَادُواْ تَرٜىٰدَكُو عَثِكِنْ ڧَسَرْ كَنْعَنَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan ba su haye tare da ku da shirin yaƙi ba, to, sai ku ba su gādo tare da ku a cikin ƙasar Kan'aniyawa.”