Numbers 32:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Gad da mutanen Ruben suka amsa, suka ce, “Barorinka za su yi abin da Ubangiji ya faɗa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتَنٜىٰنْ غَدْ دَ نَ رَعُبَيْنُ سُكَ أَمْسَ سُكَثٜىٰ «كَمَرْ يَدَّ يَهْوٜىٰهْ يَڢَطَا وَبَايِنْكَ، حَكَ ذَامُيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gadawa da Ra'ubainawa kuwa suka ce, “Kamar yadda Ubangiji ya ce wa barorinka, haka za mu yi.