Numbers 32:42 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Noba kuma ya ci Kenat da ƙauyukanta da yaƙi, ya kuma ba ta suna Noba, bisa ga sunansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ وَنِ مَيْ سُونَ نُواْبَ يَتَڢِے يَثِ كٜىٰنَتْ دَ ڧَوْيُكَنْتَ دَ يَاڧِ، يَثَنْجَ سُونَنْتَ ذُوَا «نُواْبَ» بِسَغَ سُونَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Noba kuma ya tafi ya ci Kenat da ƙauyukanta da yaƙi, ya ba ta suna Noba bisa ga sunansa.