Numbers 32:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama bayan suka haura Kwarin Eshkol suka hangi ƙasar, sai suka karya zuciyar Isra’ilawa daga shigar ƙasar da Ubangiji ya ba su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا سَعَدَّ سُكَ تَڢِے ݣُورِنْ عٜىٰشْكُوالْ سُكَغَ ڧَسَرْ، سَيْ سُكَ كَرْيَ ذُوثِيَارْ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ دَغَ شِغَرْ ڧَسَرْدَ يَهْوٜىٰهْ يَبَاسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama sa'ad da suka tafi Kwarin Eshkol suka ga ƙasar, suka karya zuciyar jama'a daga shigar ƙasar da Ubangiji ya ba su.