Numbers 33:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Isra’ilawa sun tashi daga Rameses a rana ta goma sha biyar, ga watan fari, kashegarin Bikin Ƙetarewa. Suka fita gabagadi a gaban dukan Masarawa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَ تَغُواْمَشَا بِيَرْ غَ وَتَ نَڢَرْكُواْ، وَشٜىٰغَرِ بَايَنْ بِكٍ ڧٜىٰتَرٜىٰوَ، سَيْ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُكَ ڢِتَ دَ ڧَرْڢِنْ ذُوثِيَا أَعِدُوانْ دُكَنْ مَصَرَاوَا سُكَ كَامَ حَنْيَ دَغَ رَمَسٜىٰسْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sun tashi daga Ramases a rana ta goma sha biyar ga watan fari. A kashegarin Idin Ƙetarewa ne suka fita gabagaɗi a gaban dukan Masarawa.