Numbers 33:38 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bisa ga umarni Ubangiji, Haruna firist, ya hau Dutsen Hor, inda ya mutu a rana ta fari ga watan biyar, a shekara ta arbaโin, bayan Israโilawa suka fito daga Masar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุณูุบู ุนูู
ูุฑููููู ููููููููฐูู ุ ูููฐุฑูููู ฺขูุฑูุณูุชู ูููููู ุจูุจูููู ุชูุฏููู ูููุงุฑูุ ููู
ูุชู ุนูุซูููุ ุงูู ุฑูุงูู ุชฺูขูุฑููููุงู ุบู ููุชููู ุจูููุฑู ุงูู ุดูููฐููุฑูุง ุชูุงููุฑูุจูุนููู ุจูุงูููู ฺขูุชููุงูููุฑู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bisa ga umarnin Ubangiji, Haruna firist ya hau Dutsen Hor inda ya rasu a rana ta fari ga watan biyar a shekara ta arba'in ta fitowar jama'ar Isra'ila daga ฦasar Masar.