Numbers 33:39 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haruna yana da shekara ɗari da ashirin da uku, sa’ad da ya mutu a Dutsen Hor.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
هَٰرُونَ يَنَدَ شٜىٰكَرَا طَرِے دَ عَشِرِنْ دَ عُكُ سَعَدَّ يَمُتُ عَبَبَّنْ تُدُنْ هُوارْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haruna yana da shekara ɗari da ashirin da uku sa'ad da ya rasu a Dutsen Hor.