Numbers 33:40 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki Arad Bakan’ane, wanda yake zaune a Negeb na Kan’ana, ya ji labari cewa Isra’ilawa suna zuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے أَرَدْ، مُتُمِنْ كَنْعَنَ وَنْدَ يَكٜىٰ ظَوْنٜىٰ أَ نٜىٰغٜىٰبْ عَڧَسَرْ كَنْعَنَ كُوَ يَجِ لَابَرِنْ ذُوَانْ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Sarkin Arad, Bakan'ane wanda yake zaune a Negeb, a ƙasar Kan'ana, ya ji zuwan Isra'ilawa.