Numbers 33:53 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku mallaki ƙasar, ku kuma zauna a ciki, gama na ba ku ƙasar, ku mallake ta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ كُمَلَّكِ ڧَسَرْ، كُذَوْنَ عَثِكِنْتَ، غَمَا نَا بَاكُ ڧَسَرْ تَذَمَ مَلَّكَرْكُ تَغَادُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ku mallaki ƙasar, ku zauna a ciki,gama na ba ku ƙasar, ku mallake ta.