Numbers 33:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka tashi daga Etam, suka koma baya zuwa Fi Hahirot, wajen gabashin Ba’al-Zafon, suka yi sansani kusa da Migdol.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَتَاشِ سُكَ كَامَ حَنْيَ دَغَ عٜىٰتَمْ، سَيْ سُكَ جُويَا ذُوَا ڢِ هَهِرُواتْ وَدَّ تَكٜىٰ غَبَسْ دَ بَعَلْ ظٜىٰڢُوانْ، سُكَيِ ذَنْ‌غُواْ كُسَدَ مِغْدُوالْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka tashi daga Etam, sai suka juya zuwa Fi-hahirot wadda take gaban Ba'al-zefon suka sauka a gaban Migdol.