Numbers 33:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka tashi daga Fi Hahirot, suka ratsa cikin teku zuwa hamada, bayan sun yi tafiya kwana uku a cikin Hamadan Etam, sai suka yi sansani a Mara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَتَاشِ سُكَ كَامَ حَنْيَ دَغَ ڢِ هَهِرُواتْ، سَيْ سُكَ ڧٜىٰتَرٜىٰ تٜىٰكُ ذُوَا ثِكِنْ دَاجِنْ دَ بَا كُواْوَ؞ سُكَيِ تَڢِيَ ݣُونَ عُكُ أَ دَاجِنْ عٜىٰتَمْ، سُكَيِ ذَنْ‌غُواْ أَ مَرَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka tashi daga gaban Fi-hahirot sai suka haye teku zuwa cikin jejin. Suka yi tafiya kwana uku a jejin Etam, suka sauka a Mara.