Numbers 33:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka tashi daga Mara, suka tafi Elim, inda akwai maɓulɓulan ruwa goma sha biyu, da itatuwan dabino guda saba’in, suka yi sansani a can.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَتَاشِ سُكَ كَامَ حَنْيَ دَغَ مَرَ سُكَذُواْ عٜىٰلِمْ، عِنْدَ أَݣَويْ مَٻُٻُّغَرْ ضُوَ غُدَا غُواْمَشَا بِيُ دَ عِتَتُوَنْ دَبِينُواْ غُدَا سَبَعِنْ؞ سَيْ سُكَيِ ذَنْ‌غُواْ عَثَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka tashi daga Mara suka zo Elim inda akwai maɓuɓɓugan ruwa guda goma sha biyu da itacen dabino guda saba'in. Sai suka sauka a can.