Numbers 34:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Iyakarku a gabashi, za tă tashi daga Hazar-Enan zuwa Shefam.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«إِيَاكَرْكُ تَغَبَسْ ذَاتَ ڢَارَ دَغَ هَظَرْ عٜىٰنَنْ تَبِے ذُوَا شٜىٰڢَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Iyakarsu a wajen gabas za ta tashi tun daga Haza-enan har zuwa Shefam.