Numbers 34:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan tă gangara ta Urdun, tă ƙarasa a Tekun Gishiri. “ ‘Wannan za tă zama ƙasarku, tare da iyakokinta a kowane gefe.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِيَاكَرْ ذَاتَ غَنْغَرَ حَرْ ذُوَا كُواْغِنْ يُواْدَنْ تَڧَارٜىٰ عَتٜىٰكُنْ غِشِرِ؞ وَنَّنْ عِتَثٜىٰ ڧَسَرْكُ دَ إِيَاكَرْتَ كٜىٰوَيٜىٰ دَ عِتَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Iyakar kuma za ta gangara har zuwa Urdun, ta tsaya a Tekun Gishiri. Wannan ita ce ƙasarsu da iyakokinta kewaye da ita.