Numbers 34:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kuma naɗa shugaba guda ɗaya daga kowace kabila domin yă taimaka a rabon ƙasar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ كُمَ طَوْكِ شُوغَبَا طَيَ دَغَ كُواْوَثٜىٰ ذُرِيَ دُواْمِنْ سُتَيْمَكٜىٰكَ أَ عَيْكِنْ رَبَ غَادُوانْ ڧَسَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka kuma ɗauki shugaba ɗaya daga kowace kabila don su raba gādon ƙasar.