Numbers 34:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Gefenku na kudu zai haɗa da wani sashin Hamadan Zin ta iyakar Edom. A gabas, iyakarku ta kudu za tă fara daga ƙarshen Tekun Gishiri,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِيَاكَرْ ڧَسَرْكُ تَوَجٜىٰنْ كُدُ ذَاتَ مِيڧٜىٰ تُنْدَغَ وَجٜىٰنْ دَاجِنْ ظِنْ، ذَاتَبِے تَ إِيَاكَرْ عٜىٰدُوامْ؞ إِيَاكَرْكُ تَوَجٜىٰنْ كُدُ ذَاتَ كَسَنْثٜىٰ دَغَ ڧَرْشٜىٰنْ تٜىٰكُنْ غِشِرِ عَتَغَبَسْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Iyakar ƙasarsu daga wajen kudu ta miƙa tun daga wajen jejin Zin, har zuwa iyakar Edom. Iyakarsu kuwa ta wajen kudu za ta fara daga ƙarshen Tekun Gishiri wajen gabas.