Numbers 34:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Iyakarku a arewanci kuwa za tă tashi daga Bahar Rum zuwa Dutsen Hor,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«إِيَاكَرْكُ تَأَرٜىٰوَ ذَاتَ ڢَارَ دَغَ تٜىٰكُنْ مٜىٰدِتٜىٰرٜىٰنِيَ تَبِے لَيِ ذُوَا بَبَّنْ تُدُنْ هُوارْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Iyakarsu a wajen arewa kuwa ita ce tun daga Bahar Rum zuwa Dutsen Hor.