Numbers 35:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su zama wuraren mafaka daga hannun mai bin hakki, don kada a kashe mai kisankai, tun ba a kai shi gaban shariโ€™a, a gaban taron jamaโ€™a ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽุฑูุถููˆู‹ ุฐูŽุงุณู ุฐูŽู…ูŽ ู…ููƒู ู…ูŽฺขูŽูƒูŽุง ุฏูŽุบูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ ู…ูŽูŠู’ุจูู†ู’ ุญูŽูƒู‘ูู†ู’ ุฌูู†ูุž ุชูŽู‡ูŽูƒูŽ ุจูŽุฐูŽุงุนูŽ ูƒูŽุดูœู‰ูฐ ู…ูŽูŠู’ ูƒูุณูŽู†ู’ ูƒูŽูŠู’ ุทูู†ู’ ุจูŽุŒ ุญูŽุฑู’ ุณูŽูŠู’ ุงู”ูŽู†ู’ูŠู ู…ูŽุณูŽ ุดูŽุฑููŠุนูŽ ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Biranen za su zamar muku mafaka daga hannun mai bin hakkin jini, don kada a kashe mai kisankai tun bai riga ya tsaya a gaban shari'a ba.