Numbers 35:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waษannan garuruwa shida za su zama wurin mafaka wa Israโilawa, baฦi da duk sauran mutanen da suke zama a cikinsu, saboda duk wanda ya kashe mutum cikin kuskure yฤ iya gudu zuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุทูููููู ุบูุฑูุฑููู ุดูุฏู ุฐูุงุณู ุฐูู
ู ููุฑูุงุฑูููฐูู ู
ฺูขูููุง ุฏููุงูู
ููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏู ู
ูุฐููููููู ุบูุฑููู ุฏู ููู
ู ุจฺูงููู ุฏูุณูููููฐ ุฐูู
ู ุนูุซููููููู ุฏู ุจูุงฺงู ู
ูุงุณู ููุซูููฐูู ุฏููุงูู
ููู ุฏููู ููููุฏู ููููุดูููฐ ูููู ุจู ุฏู ุบูููโุบูููุจูุ ุฐููู ุนููู ุบูุฏู ุฐูููุง ููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waษannan birane shida za su zama wuraren mafaka ga jama'ar Isra'ila, da baฦi, da baren da yake zaune tare da su, domin duk wanda ya kashe wani ba da niyya ba, ya tsere zuwa can.