Numbers 35:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko kuwa in wani yana riƙe da dutsen da ya isa yă kashe mutum a hannunsa, ya kuma harbi wani da dutsen har ya mutu, to, shi mai kisankai ne, sai a kashe mai kisankan nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ وَنِ يَجٜىٰڢِ وَنِ دَ بَبَّنْ دُوڟٜىٰ حَرْ يَمُتُ، يَذَمَ مَيْ كِسَنْ كَيْ كٜىٰنَنْ؞ وَنَّنْ مَيْ كِسَنْ كَيْ، شِے مَا ذَاعَ كَشٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kuwa ya jefe shi da dutsen da ya isa a yi kisankai da shi, har ya mutu, ya yi kisankai ke nan, to, sai a kashe shi.