Numbers 35:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka umarci Isra’ilawa su ba wa Lawiyawa garuruwan da za su zauna a ciki daga cikin gādon da Isra’ilawa za su mallaka. A kuma ba su wurin kiwo kewaye da garuruwan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كَاعُمَرْثِ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا ثٜىٰوَ دَغَ ثِكِنْ غَادُوانْ دَ سُكَ سَامُ، سَيْ سُبَا لَوِيَاوَا غَرُضُوً دَ ذَاسُ ذَوْنَ عَثِكِ؞ ذَاسُ كُمَبَا لَوِيَاوَا ڢِيلَيٜىٰنْ كِيوُاْ كٜىٰوَيٜىٰ دَ غَرُضُوً؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ka umarci jama'ar Isra'ila, ka ce su ba Lawiyawa biranen da za su zauna a ciki daga cikin gādonsu, za su kuma ba Lawiyawa hurumi kewaye da biranen.