Numbers 35:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ko kuwa saboda ฦ™iyayya ya naushe shi har ya mutu, sai a kashe wannan mutumin da ya yi haka; shi mai kisankai ne. Sai mai bin hakkin jini yฤƒ kashe mai kisankan in ya same shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููˆุงู’ ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ู…ูŽุฑูู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ุญูŽู†ู‘ู ุซููƒูู†ู’ ฺงููŠูŽูŠู‘ูŽ ุญูŽุฑู’ ูŠูŽู…ูุชูุŒ ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ู…ูŽูŠู’ ูƒูุณูŽู†ู’ ูƒูŽูŠู’ ูƒูœู‰ูฐู†ูŽู†ู’ุž ุดูู…ูŽุง ุฐูŽุงุนูŽ ูƒูŽุดูœู‰ูฐุดูุž ู…ูŽูŠู’ุจูู†ู’ ุญูŽูƒู‘ูู†ู’ ุฌูู†ูู†ู’ ุทูŽู†ู’ุนููˆูŽู†ู’ุณูŽ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ุฐูŽูŠู’ ูƒูŽุดูœู‰ูฐ ู…ูŽูŠู’ ูƒูุณูŽู†ู’ ูƒูŽูŠู’ ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽุณูŽุงู…ูœู‰ูฐุดูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ko kuma saboda ฦ™iyayya ya naushe shi da hannu har ya mutu, sai a kashe shi, gama ya yi kisankai ke nan. Wanda yake bin hakkin jinin, zai kashe wanda ya yi kisankai sa'ad da ya iske shi.