Numbers 35:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ko kuwa bai gan shi ba, ya jefa dutsen da zai kashe shi a kansa, ya kuwa mutu, to, da yake shi ba abokin gābansa ba ne, bai kuma yi nufi yă ji masa ba,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ تَوُرِنْ جٜىٰڢٜىٰشِ دَ دُوڟٜىٰ بَاتَرٜىٰدَ غَنِنْسَبَ حَرْ يَمُتُ، عَمَّا بَثِكِنْ ڧِيَيَّبَ، كُمَ بَ دَ نُڢِ يَيِ مَسَ رَوْنِبَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ko ya jefe shi da dutsen da ya isa a kashe mutum da shi, ba da saninsa ba, shi kuwa ba maƙiyinsa ba ne, bai kuwa yi niyya ya cuce shi ba, amma ga shi kuwa, ya kashe shi,