Numbers 35:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Amma in wanda ake zargin ya kuskura ya fita, ya kai iyakar birnin mafaka wadda ya gudu ya je,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ أَوَنِ لُواْكَثِ مَيْ كِسَنْ كَيْ طِنْ يَڢِتَ كَنْ إِيَاكَرْ غَرِنْ مَڢَكَا عِنْدَ يَكٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan a wani lokaci mai kisankan ya fita kan iyakar birnin mafaka inda yake,