Numbers 35:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Kada a karɓi fansa saboda wanda ya tsere zuwa birnin mafaka don yă koma yă zauna gidansa tun babban firist bai rasu ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ مَا كَدَ كُكَرْٻِ أَبِنْ ڢَنْسَ دُواْمِنْ وَنْدَ يَغُدُ ذُوَا غَرِنْ مَڢَكَا، دُواْمِنْ كَدَ يَكُواْمَ غِدَنْسَ تَغَادُواْ كَاڢِنْ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ يَمُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka nan kuma kada ku karɓi fansa saboda wanda ya tsere zuwa birnin mafaka don ya koma ya zauna gidansa tun babban firist bai rasu ba.