Numbers 35:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Wuraren kiwo a kewayen garuruwan da za a ba wa Lawiyawa, girmansu zai zama mai fāɗin kamu dubu ɗaya daga katangar garin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢَاطِنْ ڢِيلَيٜىٰنْ كِيوُاْ كٜىٰوَيٜىٰ دَ غَرُضُوً دَ ذَاسُ بَا لَوِيَاوَنْ، ذَيْ مِيڧَ دَغَ بَنْ‌غُوانْ غَرِنْ حَرْ نِيسَنْ ڧَڢَا دُبُو طَيَ دَ طَرِے بِيَرْ كٜىٰوَيٜىٰ دَ غَرِنْ دُكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Girman hurumin da za su ba Lawiyawa kewaye da biranen zai zama mai fāɗin kamu dubu kewaye da garun birnin.