Numbers 35:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โA cikin biranen da za a ba Lawiyawa, shida daga cikin garuruwan za su zama biranen mafaka, inda wanda ya kashe mutum zai gudu yฤ je. Ban da wannan, a ba su waษansu garuruwa arbaโin da biyu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุฏูุบู ุซููููู ุบูุฑูุถููู ุฏู ุฐูุงุนู ุจูุง ููููููุงููุงุ ุบูุฏูุง ุดูุฏู ุฐูุงุณู ุฐูู
ู ููุฑููู ู
ฺูขูููุงุ ุนูููุฏู ุฐูุงุนู ููุฑูุฏู ูู ุฏููู ูููููู ุฏู ูููู ููุณููู ูููู ููุบูุฏู ููุฐููููู ุนูุซูููุ ุจููู ุฏู ููุทูููููู ุจูุฑูููููฐ ุบูุฏูุง ุดูุฏูุ ุฐูุงุนู ููู
ู ุจูุงุณู ุบูุฑูุฑููู ุงููุฑูุจูุนููู ุฏู ุจูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A cikin biranen da za a ba Lawiyawa, shida su zama na mafaka, inda za a yarda wa mai kisankai ya gudu zuwa can. Banda biranen mafaka guda shida, za a kuma ba su birane arba'in da biyu.