Numbers 35:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duka-duka dai a ba Lawiyawa garuruwa arba’in da takwas, tare da wuraren kiwonsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتُواْ دُكَنْ غَرُضُوً دَ ذَاعَ بَا لَوِيَاوَا غُدَا أَرْبَعِنْ دَ تَݣُوسْ نٜىٰ، تَرٜىٰدَ ڢِيلَيٜىٰنْ كِيوُانْ دَبُّواْبِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wato dukan biranen da za a ba Lawiyawa guda arba'in da takwas ne tare da huruminsu.