Numbers 36:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai shugabannin gidajen iyalan Gileyad ɗan Makir, ɗan Manasse, waɗanda suka fito daga kabilar zuriyar Yusuf, suka zo, suka yi magana a gaban Musa da shugabanni, shugabannin iyalan Isra’ilawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ شُوغَبَنِّنْ غِدَاجٜىٰنْ كَاكَنِّنْ یَیَنْ غِلٜىٰيَدْ، طَنْ مَكِرْ، جِيكَنْ مَنَسّٜىٰ، طَنْ يُوسُڢَ، سُكَذُواْ سُكَيِ مَغَنَ دَ مُوسَٰى دَ سَوْرَنْ شُوغَبَنِّنْ غِدَاجٜىٰنْ كَاكَنِّنْ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai shugabannin gidajen iyalan 'ya'yan Gileyad, ɗan Makir, jikan Manassa, ɗan Yusufu, suka zo suka yi magana da Musa da sauran shugabanni.