Numbers 36:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta wurin umarnin Ubangiji, Musa ya ba Isra’ilawa wannan umarni, “Abin da kabilar zuriyar Yusuf suke faɗi, daidai ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوسَٰى كُوَ يَعُمَرْثِ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا بِسَغَ أَبِنْدَ يَهْوٜىٰهْ يَڢَطَا مَسَ، سَيْيَثٜىٰ «أَبِنْ دَ یَیَنْ ذُرِيَرْ يُوسُڢَ سُكَ ڢَطَا دَيْدَيْنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa kuwa ya umarci Isra'ilawa bisa ga faɗar Ubangiji ya ce, “Abin da mutanen kabilar 'ya'yan Yusufu suka faɗa daidai ne.