Numbers 4:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“A kan bagaden zinariya, za su shimfiɗa zane mai ruwan shuɗi, su kuma rufe shi da fatar shanun teku, sai a zura masa sandunansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«ذَاسُ رُڢٜىٰ بَغَدٜىٰنْ ظِينَارِيَ دَ ذَانِ مَيْ كَلَرْ ضُوً بُلَ، سُكُمَ رُڢٜىٰشِ دَ ڢَتُ مَاسُ ݣَوْ؞ ذَاسُسَا وَبَغَدٜىٰنْ سَنْدُنَنْ دَ عَكٜىٰ طَوْكَرْسَ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A rufe bagaden zinariya da shuɗin zane, a kuma rufe shi da fatun awaki, sa'an nan a zura sandunan ɗaukarsa.