Numbers 4:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Za su kwashe tokar da take a bagaden tagulla, su shimfiɗa zane mai ruwan shuɗi a bisansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاسُ ݣُوشِ تُواْكَ دَغَ بَغَدٜىٰنْ، سَعَنً سُرُڢٜىٰ بَغَدٜىٰنْ دَ ذَانِ مَيْ كَلَرْ جَرْ غَرُورَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su kwashe tokar da take cikin bagaden, su rufe bagaden da shunayyan zane.