Numbers 4:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ku yi ƙidaya Kohatawa daga Lawiyawa, bisa ga kabilarsu da iyalansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كُڧِرْغَ یَیَنْ كُواْهَتْ دَبَمْ دَ سَوْرَنْ لَوِيَاوَا، بِسَغَ عِيَلَنْسُ دَ غِدَاجٜىٰنْ كَاكَنِّنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
su ƙidaya 'ya'yan Kohat, maza, daga cikin 'ya'yan Lawi bisa ga iyalansu da gidajen kakanninsu,