Numbers 4:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
labulen filin da yake kewaye da tabanakul da bagade, labulen ƙofa, igiyoyi da kuma dukan abubuwan da ake amfani da su wajen hidima. Geshonawa za su yi dukan abin da ya kamata a yi da waɗannan abubuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ لَبُلٜىٰنْ ڢِيلِنْ بَبَّنْ تٜىٰنْتِ دَ لَبُلٜىٰنْ ڧُواْڢَرْ شِغَ ڢِيلِنْ دَيَكٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَ تٜىٰنْتِنْ دَ بَغَدٜىٰنْ، تَرٜىٰدَ إِغِيُواْيِنْسُ دَ دُكَنْ كَايَنْ عَيْكِنْسُ؞ یَیَنْ غٜىٰرْشُوانْ ذَاسُيِ دُكَنْ أَبِنْدَ يَكَمَاتَ عَيِدَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da labulen farfajiya, da labulen ƙofar farfajiya wadda ta kewaye alfarwar da bagaden, da igiyoyinsu, da duk kayayyakinsu na yin aiki. Sai su yi dukan abin da ya kamata a yi da su.