Numbers 4:28 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan shi ne hidimar da kabilar Gershonawa za su yi a Tentin Sujada. Ayyukansu za su kasance bisa ga umarnin Itamar ษ—an Haruna firist.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุฏูŽู†ู’โ€Œุบูู†ู’ ุบูœู‰ูฐุฑู’ุดููˆุงู†ู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุดูŽุงฺขู ุญูุฏูู…ูŽ ุนูŽุชูœู‰ูฐู†ู’ุชูู†ู’ ุณูŽุฏููˆูŽุž ุนูุชูŽู…ูŽุฑู’ ุทูŽู†ู’ ู‡ูŽูฐุฑููˆู†ูŽ ฺขูุฑูุณู’ุชูู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ู…ูŽูŠู’ ู„ููˆุฑูŽ ุฏูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ุณูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan shi ne aikin da iyalan Gershonawa za su yi a alfarwa ta sujada. Itamar ษ—an Haruna, firist, shi zai shugabance su cikin aikin da za su yi.