Numbers 4:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka ƙidaya kabilar Merari bisa ga kabilarsu da iyalansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَيِ مَغَنَ دَ مُوسَٰى ثٜىٰوَ «يِلِسَّڢِنْ دَنْغِنْ مٜىٰرَرِ بِسَغَ عِيَلَنْسُ دَ غِدَاجٜىٰنْ كَاكَنِّنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuma ya faɗa wa Musa ya ƙidaya Merariyawa bisa ga iyalansu da gidajen kakanninsu,