Numbers 4:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
har ma da dogayen sandunan kewayen filin da rammukansu, turakun tenti, igiyoyi, da dukan kayayyaki, da kuma dukan abubuwan da suke dangane da amfaninsu. Ka ba wa kowane mutum ayyuka na musamman da zai yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุบูููุดฺูงููู ฺขูููููู ุจูุจูููู ุชูููฐููุชู ุชูุฑูููฐุฏู ุบูููุฏููู ุฐูู
ูููุณู ุฏู ฺูููููุณู ุฏู ุงููุบููููุงูููููุณู ุฏู ุฏููููู ููุงูููู ุนูููููููุณู ุฏู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููุดูุงฺขูููฐุณูุ ุฐูุงุนูุจูุง ูููุงููู ุฏูููู ุฏูููู ุนููููููู ุฏู ุฐููู ููุฏู ุงููุจูููุฏู ุฐููู ุทูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da dirkokin farfajiya wadda take kewaye da alfarwar, da kwasfansu, da turakunsu, da igiyoyi, da dukan kayayyakinsu. Sai ya faษa wa kowa kayan da zai ษauka.