Numbers 4:33 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan ce hidimar da mutanen Merari za su yi a aikin Tentin Sujada, a ฦ™arฦ™ashin jagorancin Itamar ษ—an Haruna, firist.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุฏูŽู†ู’โ€Œุบูู†ู’ ู…ูœู‰ูฐุฑูŽุฑูุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุดูŽุงฺขู ุญูุฏูู…ูŽ ุนูŽุชูœู‰ูฐู†ู’ุชูู†ู’ ุณูŽุฏููˆูŽุž ุนูุชูŽู…ูŽุฑู’ ุทูŽู†ู’ ู‡ูŽูฐุฑููˆู†ูŽ ฺขูุฑูุณู’ุชูู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ู…ูŽูŠู’ ู„ููˆุฑูŽ ุฏูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ุณูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan shi ne aikin iyalan 'ya'yan Merari, maza. Aikinsu ke nan duka a alfarwa ta sujada. Itamar ษ—an Haruna, firist, shi ne zai shugabance su.