Numbers 4:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan maza daga shekara talatin zuwa hamsin waɗanda sukan zo hidimar aiki a Tentin Sujada,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنْ ڧِرْغَ دُكَنْ مَظَا وَطَنْدَ شٜىٰكَرُنْسُ سُكَ كَيْ تَلَاتِنْ ذُوَا حَمْسِنْ، وَتُواْ دُكْ وَنْدَ يَ إِسَ يِنْ عَيْكِ عَتٜىٰنْتِنْ سَدُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka ba kowannensu aikinsa da ɗaukar kaya bisa ga umarnin da Ubangiji ya yi wa Musa. Haka kuwa aka ƙidaya su kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.