Numbers 4:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan su rufe shi da fatun shanun teku, su shimfiɗa zane mai ruwan shuɗi a bisansa, su sa masa sandunansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً سَيْ سُرُڢٜىٰشِ دَ ڢَتُ مَاسُ ݣَوْ، سُكُمَ شِمْڢِطَا ذَانِ مَيْ كَلَرْ ضُوً بُلَ؞ ذَاسُسَا وَ عَݣُوتِنْ سَنْدُنَنْ دَ عَكٜىٰ طَوْكَرْسَ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan kuma su rufe shi da fatun awaki, su kuma shimfiɗa shuɗin zane a bisansa, su zura masa sandunansa.