Numbers 4:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“A bisa teburin Burodin Ajiyewa, za su shimfiɗa zane mai ruwan shuɗi, a kansa kuma su sa farantai, kwanoni da manyan kwanoni, da tuluna don hadayun sha; da burodin da zai ci gaba da kasancewa a kansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عَكَنْ تٜىٰبُرْ نَغُرَاسَرْ دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ، ذَاسُ شِمْڢِطَا ذَانِ مَيْ كَلَرْ ضُوً بُلَ؞ عَكَنْسَ ذَاسُسَا ڢَرَنْتَيْ دَ تَاسُواْشِنْ رِڧٜىٰ تُرَارٜىٰ دَ ݣُونُواْنِ دَ بُتُواْثِ دُواْمِنْ هَدَايَ تَأَبِنْ شَا؞ غُرَاسَرْ دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ كُمَ ذَاعَ سَا عَكَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai su shimfiɗa shuɗin zane a kan tebur na gurasar ajiyewa, sa'an nan su dībiya farantai, da cokula, da kwanonin, da butocin hadaya ta sha, da gurasar ajiyewa.