Numbers 4:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โZa su ษauki zane mai ruwan shuษi su rufe wurin ajiye fitilan da yake don fitilu, tare da fitilunsa, lagwaninsa da farantansa, da dukan tulunansa don man amfaninsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุฐูุงุณู ุทููููู ุฐูุงูู ู
ููู ููููุฑู ุถููู ุจูููุ ุณูุฑฺูขูููฐ ุณูููุฏูุง ู
ููู ุฑฺูงูููฐ ฺขูุชููู ุฏู ฺขูุชูููููุณู ุฏู ุงููุจูุจููููู ููุดูููฐ ููุชูุงุฏู ู
ููููููู ฺขูุฑูููุชูููุณู ุฏู ุฏููููู ุชููููู ููู
ููู ุธูููุชููู ููุทูููุฏู ุนููููู ุธูุจู ู
ูุณู ู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su kuma ษauki shuษin zane su rufe alkuki, da fitilunsa, da hantsukansa, da farantansa, da dukan kwanonin man da akan zuba masa.