Numbers 5:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan zai ɗebi ruwa mai tsarki a tulun laka, yă zuba ƙurar da ya ɗebo daga daɓen tabanakul a cikin ruwan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢِرِسْتِ ذَيْ ظُبَ ضُوً دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ دَ ڟَرْكِے عَثِكِنْ تُكُنْيَرْ لَاكَ، ذَيْ طِبَ ڧُورَرْ ڧَسَا نَتٜىٰنْتِنْ، يَظُبَ ڧُورَرْ عَثِكِنْ ضُوً؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ɗebo ruwa mai tsarki a cikin kasko, ya kuma ɗauki ƙurar ƙasar da take a alfarwa ta alkawari ya zuba a ruwan.