Numbers 5:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan da firist ya sa matan ta tsaya a gaban Ubangiji, sai yฤ kunce gashin kanta, yฤ kuma sa hadaya ta gari don tunawa a hannuwanta, hadayar gari ce ta kishi, yayinda shi kansa zai riฦe ruwa mai ษaci, mai jawo laโana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺขูุฑูุณูุชู ุฐููู ูููฐููุงู ู
ูุงุชูุฑู ุชฺูููู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุ ุณูุนููู ุฐููู ููููุซูููฐ ุบูุงุดููู ููููุชูุ ููููู
ูุณูุง ููุฏูุงูู ุชูุชูููุงููุ ููุชููุงู ููุฏูุงูู ุชฺูููู ุซูููฐ ุณูุจููุงูุฏู ูููุดูุ ุงูู ุญููููููููุชูุ ุนูุซููููู ุญููููููููุณูุ ฺขูุฑูุณูุชู ุฐููู ุฑฺูงูููฐ ุชูููููููุฑู ุถููู ู
ููู ุทูุงุซู ููููุฏู ููููููฐ ูููฐููุงู ููุนูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan firist zai kwance gashin kanta, ya sa hadaya ta gari don tunawa a hannuwanta, hadayar gari ce ta kishi. Ya riฦe ruwan nan mai ษaci da yake kawo la'ana a hannunsa.