Numbers 5:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan firist zai sa tă yi rantsuwa, yă kuma ce mata, “In ba wani mutumin da ya kwana da ke kuma ba ki kauce kin ƙazantar da kanki yayinda kike auren mijinki ba, kada wannan ruwa mai ɗaci, mai jawo la’ana, yă cuce ki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً ڢِرِسْتِ ذَيْسَا مَاتَرْ تَيِ ضَنْڟُوَا، يَثٜىٰ مَتَ، ‹عِدَنْ بَا مُتُمِنْدَ يَݣُونَ دَكٜىٰ، بَكِكُمَ ڧَظَنْتَرْدَ كَنْكِ تَوُرِنْ رَشِنْ أَمِنْثِ غَ مَيْغِدَنْكِ بَ، تُواْ، بَرِ كِكُٻُتَ دَغَ ضُوًنَنْ مَيْ طَاثِ وَنْدَ يَكٜىٰ كَٰوُاْ لَعَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan zai sa ta ta yi rantsuwa, ya ce mata, “Idan wani mutum bai kwana da ke ba, to, bari ki kuɓuta daga la'anar da ruwan nan mai ɗaci zai kawo.