Numbers 5:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in kin kauce yayinda kike auren mijinki, kika kuma ƙazantar da kanki ta wurin kwana da wani dabam da ba mijinki ba,”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ كِنْ ڧَظَنْتَرْدَ كَنْكِ تَوُرِنْ رَشِنْ أَمِنْثِ غَ مَيْغِدَنْكِ، كُواْ كِنْ ݣُونَ دَ وَنِ مُتُمِنْ دَ بَمِجِنْكِ بَنٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan kin kwana da wani mutum wanda ba mijinki ba ne,