Numbers 5:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
(a nan firist zai sa macen a ƙarƙashin la’anar rantsuwa cewa) “bari Ubangiji yă sa mutanenki su la’ance ki, su kuma yi Allah wadai da ke, sa’ad da Ubangiji ya sa cinyarki ta shanye, cikinki kuma ya kumbura.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، بَرِ يَهْوٜىٰهْ يَسَا مُتَنٜىٰنْكِ سُلَعَنْتَكِ سُكُمَ ڧِيكِ، سَعَدَّ يَسَا مَحَيْڢَرْكِ تَشَنْيٜىٰ، ثِكِنْكِ كُمَ يَكُمْبُرَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
bari Ubangiji ya sa sunanki ya la'antu cikin jama'arki, ya sa cinyarki ta shanye, cikinki kuma ya kumbure.