Numbers 5:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari wannan ruwa mai jawo laโana, yฤ shiga jikinki saboda cikinki yฤ kumbura, cinyarki kuma yฤ shanye.โ โโโSai macen tฤ ce, โAmin. Bari yฤ zama haka.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฑู ุถููููููู ู
ููู ูููฐููุงู ููุนููู ููุดูุบู ุซูููููููุ ููุณูุง ุซููููููู ููููู
ูุจูุฑูุ ู
ูุญฺูููขูุฑููู ููู
ู ุชูุดูููููููฐุโบ ยซุณููู ู
ูุงุชูุฑู ุชูุงููู
ูุณู ุชูุซูููฐุ โนุงููู
ููููุ ุงููู
ููููุ ุงูููููู ููุณูุง ููุฐูู
ู ุญูููุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bari ruwan nan ya shiga cikinki, ya sa cikinki ya kumbure, cinyarki kuma ta shanye.โ Sai matar ta amsa, ta ce, โAmin, amin, Ubangiji ya sa ya zama haka.โ