Numbers 5:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai yă sa macen tă sha ruwa mai ɗaci, mai jawo la’ana, wannan ruwa kuwa zai shiga cikinta yă kawo mata wahala mai zafi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْسَا مَاتَرْ تَشَا ضُوَ مَيْ طَاثِنَّنْ وَنْدَ يَكٜىٰ كَٰوُاْ لَعَنَ، دُواْمِنْ ضُوً يَشِغَ ثِكِنْتَ يَكَٰوُاْ وَهَلَ مَيْ طَاثِ عِدَنْ تَنَدَ لَيْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya sa matar ta shanye ruwa wanda yake kawo la'ana, sai ruwan ya shiga cikinta, ya zama la'ana mai ɗaci.